Monday, 11 June 2018

Kalli wani tsohon hoton Maryam Booth da yayarta Sadiya da kaninta Amude

WAIWAYE: Na dauki wannan hoton a watan Janairun shekara ta Dubu biyu da shida ranar ashirin ga wata, da misalin karfe goma da minti hamsin da bakwai lokacin tunawa da ranar haihuwar Maryam. A hoton yayarta ce Sadiya matar Yakubu Mohammed da kanin ta Amude, lokacin ina aiki da kamfanin Mujallar Fim Magazine a matsayin Mai dauko labarai da kuma hoto. Hoto Sani Maikatanga

No comments:

Post a Comment