Sunday, 10 June 2018

Kalli wani tsohon hoton sanata shehu Sani da MKO Abiola

Sanata Shehu Sani kenan tare da MKO Abiola da Hajiya Gambo Sawaba a wannan tsohon hoton da aka dauka a shekarar 1993 lokacin da ake fafutukar tabbatar da zaben June 12, kamar yanda Shehu Sanin ya bayyana.

No comments:

Post a Comment