Thursday, 14 June 2018

Kalli wannan hoton na Fatima Ganduje da Angonta Idris Ajimobi

Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan a wannan hoton tare da Angonta Idris Ajimobi, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon sosayya.

No comments:

Post a Comment