Thursday, 28 June 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da tasha kyau, tubarkalla,muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment