Wednesday, 20 June 2018

Kalli wasu masoyan Ali Nuhu tun suna yara gashi kuma sun girma sun sake haduwa

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wadannan hotunan tare da wasu masoyanshi da suke sonshi tun suna kananan yara har yanzu kuma gashi sun girma sun sake haduwa dashi.


Lallai wannan soyayya tayi karfi, muna fatan Allah ya kara daukaka ya kuma barmu da masoyanmu na ainihi.

No comments:

Post a Comment