Saturday, 23 June 2018

Kalli yanda Ahmad Musa yayi sujjadar godiya ga Allah bayan kwallayen da yaci

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa kenan yake sujjadar godiya ga Allah bayan kwallayen daya ci a wasan da Najeriya ta buga da kasar Iceland a gasar cin kofin Duniya da ake yi a kasar Rasha.


Muna fatan Allah ya kara bashi nasara da daukaka.

No comments:

Post a Comment