Saturday, 2 June 2018

Kalli yanda aka gina filin tsere a saman makaranta

Wannan wasu kayatattun hotunan wata makarantace a kasar China, rahotanni sun bayyana cewa saboda karancin filaye a garin yasa aka kirkiro hanyar yin filin tsere a saman makarantar.Abin ya kayatar sosai kuma ya nuna irin yanda kasashen da suka ci gaba ke samo hanyoyi daban-daban na yin amfani da abubuwa kadan da suke dasu.

No comments:

Post a Comment