Thursday, 14 June 2018

Kalli yanda aka nuna kofin Duniya na 2018 a kasar Rasha

A yaune aka bude gasar cin kofin Duniya a kasar Rasha inda kasashen Duniya suka taru dan fafatawa inda za'a samu kasa daya da zata lashe kofin , tsohon golan Sifaniya, Ike Casilas ne ya daga kofin inda ya nunawa dubban masoya kwallon kafa da suka taru dan shaida wannan biki.
No comments:

Post a Comment