Thursday, 21 June 2018

Kalli yanda General BMB ke koyawa 'yan biyunshi motsa jiki

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton inda yake rike da kafafun 'yan biyunshi kansu sadde a kasa,yace yana koya musu motsa jikine .No comments:

Post a Comment