Saturday, 9 June 2018

Kalli yanda gwamnan kaduna yayi sallar Juma'a a Sabon gayan

Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan inda yayi sallar Juma'a, jiya da jama'ar garin sabon gayan, muna fatan Allah ya amsa ibada.

No comments:

Post a Comment