Thursday, 14 June 2018

Kalli yanda Hauwa Garba tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta

A jiyane mukaji labarin yanda jarumar fina-finan Hausa, Hauwa S. Garba tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, wadannan hotunan yanda shagalin wannan rana ya kasance ne, inda ta yanka kek kuma 'yan uwa da abokan arziki suka taru suka tayata murna.


Muna fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment