Friday, 29 June 2018

Kalli yanda Jama'a ke tururuwar gaisawa da daukar hoto da Ahmed Musa a Masallacin Juma'a

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan a wadannan hotunan lokacin da ya halarci babban masallacin Juma'a na birnin tarayya, Abuja dan yin sallar juma'a, jama'a sunyi ta tururuwar gaisawa da kuma daukar hoto dashi.


Tun bayan kwallayen da yaciwa Najeriya a gasar cin kofin Duniya a kasar Rasha tauraruwarshi ke ta kara haskakawa.

No comments:

Post a Comment