Sunday, 24 June 2018

Kalli yanda jama'ar Bauchi suka nunawa Rahamsa Sadau soyayya

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan tare da wasu masoyanta a jihar Bauchi inda tace ta shaida hawan sallah a can, Rahamar ta godewa jama'ar Bauchin da irin soyayyar da suka nuna mata inda tace lallai dole wataran ta sake komawa Bauchin.
No comments:

Post a Comment