Saturday, 9 June 2018

Kalli yanda jami'an tsaron kasar Saudiyya ke baiwa ministan tsaron Najeriya kariya lokacin da yake aikin Umrah

Ministan tsaron Najeriya, Mansur Dan Ali kenan a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, jami'an tsaron kasar ta Saudiyya sun bashi kariya lokacin da yake aikin Umrah din tare da mukarrabanshi.Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.


No comments:

Post a Comment