Wednesday, 20 June 2018

Kalli yanda jami'in Road Safety ke kokarin tsayar da wani me mota

Wannan irin yanda wani jami'in hukumar kula da hadurra na kasa Road Safety yake kokarin tsayar da wani me motane da yake shirin tserewa bayan tsayar dashi, jami'in ya dare saman motar yana kokarin ciro makullin motar mutumin.


Rahotanni sunce lamarin ya farune a jihar Nasarawa.


No comments:

Post a Comment