Monday, 11 June 2018

Kalli yanda kayan kwallon nan sukawa Shehu Abdullahi kyau

Tauraron dan kwallon Najeriya, daga Arewa, Shehu Abdulahi kenan sanye da rigar kwallonshi, ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment