Friday, 22 June 2018

Kalli yanda Osinbajo ya kalli wasan Najeriya

Wannan hoton yanda mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ne ya kalli wasan Najeriya a wayarshi yayin da yake kan hanyar zuwa gudanar da wani aiki a birnin Legas, hakan ya nuna yanda ya damu da wasa.

No comments:

Post a Comment