Kalli yanda Sani Musa Danja, Mansurah Isah da Yakubu Muhammad suka hasakaka a wadannan hotunan
Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wannan hoton tare da matarshi, Mansuran Isah a gurin nunin wani shirin fim na turanci da suka fito a ciki shi da Yakubu Muhammad, sun haskaka a hotunan, muna musu fatan Alheri.
No comments:
Post a Comment