Tuesday, 12 June 2018

Kalli yanda shugaba Buhari ya duka dan daukowa matar Gani Fawehinmi abinta daya fadi a kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan ya durkusa dan daukowa matar tsohon marubuci kuma me rajin kare hakkin bil'adama, marigayi, Gani Fawehinmi wani abinta daya fadi kasa, wannan dai ana ganin abin yabawane kasancewarshi shugaban kasa amma yayi saukin kai irin haka.

No comments:

Post a Comment