Monday, 11 June 2018

Kalli yanda Super Eagles suka ci kwalliya zasu tafi Rasha

Ga dukkan alamu ta wajan saka kaya masu kyau dai ba za'a zarta kungiyar kwallon kafar Najeriya ba a gasar cin kofin Duniya na bana, wadannan hotunan 'yan wasan na Super Eagles ne sanye da kaya masu ratsin fari da tsanwa yayin da suka shirya tsaf dan tafiya kasar ta Rasha.


Muna fatan Allah ya saukesu lafiya kuma yanda kayan sukayi kyau, Allah yasa wasannin da zasu buga ma su yi kyau.No comments:

Post a Comment