Wednesday, 13 June 2018

Kalli yanda Super Eagles suka fara atisaye a Rasha

A jiyane mukaji cewa tawagar 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles sun isa kasar Rasha inda zasu shiga gasar cin kofin Duniya da za'a buga acan, sabbin rahotanni na cewa Super Eagles din sun fara atisaye.


Cincirindon jama'ane suka fito kallon atisayen na 'yan kwallon Najeriyar a kasar ta Rasha. Ranar Asabar me zuwane Najeriya zata buga wasanta na farko da kasar Croatia.


No comments:

Post a Comment