Wednesday, 13 June 2018

Kalli yanda tawagar kwallon kasar Senegal suka isa kasar Rasha

Tawagar 'yan kwallon kafar kasar Senegal kenan yayin da suka isa kasar Rasha sanye da kayansu na al-ada, Najeriyace dai ta lashe kyautar wadanda suka sa kaya mafiya kyau zuwa gasar cin kofin Duniya a kasar ta Rasha.
No comments:

Post a Comment