Wednesday, 13 June 2018

Kalli yanda turawan kasar Rasha ke rububin daukar hotuna da 'yan Super Eagles

Bayan kammala atisayen su na farko a kasar Rasha yayin da suke shirye-shiryen fara buga gasar cin kofin Duniya, tawagar 'yan kwallon Najeriya sunga soyayya a gurin turawan kasar Rasha yayin da suka rika rububin daukar hotuna dasu.


'Yan kwallon Najeriya ne ke da kayan kwallon da sukafi na kowace kasa Kyau a gasar.


No comments:

Post a Comment