Sunday, 10 June 2018

Kalli yanda wani mutum ya binne mahaifinshi daya mutu cikin motar sama da miliyan talatin

Wannan hoton yanda wani mutum ya binne mahaifinshi da ya mutu kenan cikin dalleliyar mota kirar BMW da aka kiyasta kudinda sun kai sama da naira miliyan talatin, lamarin ya farune a wani gari dake jihar Anambra.


Oaktv.

No comments:

Post a Comment