Tuesday, 12 June 2018

Kalli yanda wani ya yiwa A daidaita Sahunshi fentin kayan Super Egles

Wannan wani me a daidaita sahu ne dan kishin Najeriya da ya yiwa keken nashi fenti irin na rigar 'yan kwallon Najeriya, muna fatan Allah ya basu nasara.No comments:

Post a Comment