Thursday, 14 June 2018

Kalli yanda wasu farar fata 'yan gida daya suka saka rigar 'yan kwallon Najeriya

Wanan wani hoton iyaline farar fata da gaba dayansu suke sanye da rigar 'yan kwallon Najeriya, rigar dai ta kare a ranar farko da aka fara sayar da ita a yanar gizo, kuma an bayyana ta a matsayin wadda tafi kowace rigar 'yan kwallo kyau a tsakanin kasashen Duniyar da zasu buga gasar cin kofin Duniya ta bana a kasar Rasha.



No comments:

Post a Comment