Kamin a buga wasan Najeriya da Iceland wannan matashin ya gayawa abokanshi ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara cewa idan dai Najeriyar tayi nasara a wannan wasa to su kirashi da wawa.
Ai kuwa bayan da Najeriyar tayi nasarar cin Iceland 2-0 sai abokan nashi suka je suna ta gayamai abinda yace su gayamishi.
No comments:
Post a Comment