Friday, 22 June 2018

Karanta yanda wani mutum yayi kintacen sakamakon wasan Najeriya da Iceland ba kari ba ragi

Wannan wani mutum ne a shafin sada zumunta na Twitter da ya kin tato yanda sakamakon wasan Najeriya da Icland zai kare babu kari babu ragi tun kamin a buga wasan, mutumin yace, Najeriya zata ci Iceland 2-0.


Abinda hasashena ya gayamin kenan. Bansan wa zai yi nasara ba amma mutum daya ne sai ci duka kwallayen.

No comments:

Post a Comment