Pages

Monday 4 June 2018

'Karki damu idan saurayinki ya dena kiranki da Ramadana: Hakan na nuna miki shedanineshi'

A lokacin da Azumi ya gabato ko kuma ya kama ake cikin yinshi, wasu samari na kauracewa 'yan matansu bisa dalilai da dama, amma yawancin 'yan matan sukan alakanta hakan da rashin son basu kayan Azumi ko na sallah.

Saidai ita wannan baiwar Allah  fassarar da ta yiwa irin wannan kauracewa da wasu samari kewa 'yan matan nasu a cikin watan Azumi daban.
Tace idan saurayinki ya daina kiranki cikin watan Ramdana kada ki damu, lokacine yayi da zaki gane cewa kin kwashe watanni sha daya kina soyayya da shedan.

No comments:

Post a Comment