Saturday, 2 June 2018

Kudin da aka sace da wuya in iya kwato dukansu>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin daya gana da wata kungiya ta magoya bayanshi jiya a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja, a lokacin ganawar tasu ya bayyana cewa, 'yan Adawa sun wawushe kudin kasarnan da yawa wanda da wuya ya iya kwato dukan su.


Kamar yanda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.
No comments:

Post a Comment