Friday, 29 June 2018

Kungiyar gwamnonin Najeriya sun kai ziyarar jaje jihar Filato

Kungiyar gwamnonin Najeriya karkashin jagorancin gwamna Abdul'aziz Yari sun kai ziyarar jaje jihar Filato bisa rikicin da yayi sanadiyyar rasa rayukan al-umma, Gwamna Rochas Okorochas da Aminu Waziri Tambuwal na daga wadanda suka kai ziyarar.
No comments:

Post a Comment