Wednesday, 13 June 2018

Maitland-Niles ya sabunta yarjejeniyarsa a Arsenal

Mr Dariye ya yi shiru yana saurare a lokacin da ake karanta hukuncin a babbar kotun birnin tarayya Abuja da ke unguwar Gudu.


Mai shari'a Bamijoko ta ce Sanata Dariye ya barnatar da sama da naira biliyan daya da aka bai wa jihar domin shawo kan matsalar zaizayar kasa.

Mai shari'ar ta ce tsohon gwamnan ya fi jiharsa kudi, a don haka "babu wata hujja ta aikata cin hanci da rashawa ta kowacce fuska ga mai kudi ko talaka".
bbchausa.

No comments:

Post a Comment