Tuesday, 12 June 2018

Mun Kusa Fita Daga APC >>Shehu Sani

A wata tattaunawa da gidan Talabijin na Liberty yayi da Sanata Shehu Sani ya bayyana nan ba da jimawa ba zasu fice daga jam'iyyar APC. Duk da dai bai bayyana inda zasu koma ba da kuma su nawa zasu koma, Sanatan ya tabbatar da cewa kwanan nan za su fice.


Sarauniya.

No comments:

Post a Comment