Monday, 4 June 2018

Mun zabi zama jahilai a karkashin Buhari da zama masu ilimi a karkashin barayi>>Saeed Nagudu ya mayarwa da Sheikh Gumi martani

Tun bayan da Shehin malamin addinin Islama, Dr. Ahmad Gumi ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari sanadin kamun da EFCC tawa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Muktar Ramalan Yaro, wasu sun rika mayarwa da malamin kalamai masu zafi a yayin da wasu suka goyi bayanshi, tauraron mawakin Hausa, Saeed Nagudu shima ya mayarwa da Malamin martani.


Saeed yace, Malam Gumi, mun zabi mu zama jahilai magoya bayan Buhari fiye da zama masu ilimi a karkashin barayi.

Sai Buhari har shekarar 2023.

No comments:

Post a Comment