Saturday, 30 June 2018

Rahama Sadau da Amal Umar sun sha kyau a wadannan hotunan

Taurarin fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau da Amal Umar kenan tare da wasu abokan aikinsu a wannan hoton nasu da ya kayatar, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment