Tuesday, 12 June 2018

Sadik Sani Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi, Assad

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi, Assad, muna tayashi murna da fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment