Saturday, 2 June 2018

Salisu Fulani da Maryam Yahaya sun hadu a kasar Saudiyya

Taurarin fina-finan Hausa, Salisu Fulani kenan da Maryam Yahaya suka hadu a kasar Saudiyya inda suka je aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment