Thursday, 14 June 2018

Sarkin Kano M. Sanusi na II ya gayyaci gwamna Ganduje shan ruwa a fadarshi

Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II ya gayyaci gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje shan ruwa a masarautarshi, shan ruwa da akayi a dakin karatu na sarkin ya samu halartar Baraden Kano kuma ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau da wasu jami'an gwamnatin jihar.


Muna fatan Allah ya amsa Ibada.


No comments:

Post a Comment