Monday, 11 June 2018

Sarkin Kano ya rabawa marasa karfi kayan Sallah

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a wadannan hotunan inda ya rabawa mata masu karamin karfi kayan sallah a wani asibiti dake garin Kano, anga diyarshi, Yusra na taimakamai da wannan aikin.


Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma saka da mafificin Alheri.
No comments:

Post a Comment