Sunday, 10 June 2018

SAUDIYYA TA KARRAMA GWAMNA GANDUJE

An karrama Gwamna Ganduje na jihar Kano  A kasar Saudiya ta lambar girmamawa  Akan irin gudunmuwar da yake baiwa Addinin musulunci da kuma yadda ya debi malamai kusan guda Dari  (100 ) daga kananan hukumomi guda Arba'in da hudu(44) dake jihar ta Kano domin yi masu bita. Kuma ya samu wannan gayyata  ne daga sarkin makka zuwa wani kamfani dake ke dinka Rigar ka'aba dake saudiyya..


Fatan Alheri baba Gandujen Kanawa.

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

No comments:

Post a Comment