Sunday, 10 June 2018

Saurari wani jawabi da wannan bawan Allahn yayi kan yanda wasu 'yan mata ke sheke aya su kuma dawo suna neman miji nagari

Wannan hoton bidiyon na kasa ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta da muhawara, wani mutum ne a ciki yake wani bayani me kama da jan hakali akan matan da suka sheke aya a baya sannan kuma yanzu suke shiga gaba-gaba a sallar Tahajjud dan neman mazajen aure na gari.

Yace, ai baza ka yiwa Allah wayau ba, kalarki kalar mijin da Allah zai baki.

Wasu dai sun yarda da shi amma wasu sun ce sam baya kan hanya.

Ga bidiyon:

No comments:

Post a Comment