Friday, 29 June 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Togo

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Togo, Faure Gnassingbe a gidanshi dake jihar Katsina a yau, Juma'a, gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari da mataimakinshi na daga wanda suka shaida wannan ganawa.
No comments:

Post a Comment