Wednesday, 13 June 2018

Shugaba Buhari ya gana da gwamnonin APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam'iyyar APC a fadarshi dake Abuja, cikin gwnonin akwai na Kaduna, Katsina, Zamfara, Kogi, Kano dadai sauransu.


No comments:

Post a Comment