Saturday, 9 June 2018

Shugaba Buhari ya gana da kungiyar masu yi mishi yakin neman zabe

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin daya amshi bakuncin kungiyar masu yi mishi yakin neman zabe a fadarshi dake Abuja.


No comments:

Post a Comment