Friday, 29 June 2018

Shugaba Buhari ya hadu da bayarabennan da ya rera mai waka

Shahararren mawakin Yarbawa, King Wasiu Ayinde Marshal K1 ne wanda ya rera fitacciyar wakar nan ta " Sai Baba" a lokacin da ya ziyarci Shugaba Muhammad Buhari a fadarsa da ke Abuja.


No comments:

Post a Comment