Saturday, 9 June 2018

Shugaba Buhari ya halarci rufe tafsirin masallacin fadarshi

Shugaban kasa, Muhammdu Buhari kenan a yau, Asabar inda ya halarci gurin rufe tafsirin Qur'ani da ake gabatarwa a masallacin fadar shi dake Abuja, bayan rufe tafsirin na bana, shugaba Buhari ya gaisa da limamin masallacin  da sauran jama'a.


Muna fatan Allah ya amsa ibada.No comments:

Post a Comment