Saturday, 30 June 2018

Shugaba Buhari ya isa kasar Mauritania

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa kasar Mauritaniya inda zai halarci taron kungiyar kasashen Afrika, shugaban kasar Mauritanian, Muhammad Ould Abdel Aziz ne ya tarbi shugaba Buharin a filin jirgi.
No comments:

Post a Comment