Wednesday, 13 June 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli da ake gudanarwa duk sati a yau, Laraba, manyan ma'aikatan gwamnati da suka hada da sakaren gwamnati da ministoci da mataimakin shugaban kasa sun halarci zaman.

No comments:

Post a Comment