Friday, 29 June 2018

Shugaba Buhari ya je Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da ya isa mahaifarshi, garin Daura dake jihar Katsina a yau, Juma'a, sarkin Daura, Umar Faruk Umar ne da tawagarshi suka tarbi Buharin, a gobene idan Allah ya kaimu shugaba Buharin zai wuce kasar Mauritania dan halartar taron kungiyar kasashen Afrika.No comments:

Post a Comment