Friday, 29 June 2018

Shugaba Buhari ya kai ziyarar jaje jihar Katsina

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar shi ta haihuwa, Jihar Katsina inda ya jajantawa jama'ar jihar akan ruwan sama da iska me karfi da akayi kwananna  da ya jawo matsalar muhalli.


Shugaban kasa, Muhammadu Buhari wanda ya samu rakiyar gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya kaiwa sarkin Katsinar, Abdulmumini Kabir Usman ziyara a fadarshi kuma jama'ar gari sun fito dan yiwa Buharin maraba.No comments:

Post a Comment